Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da The Olive Tree: Pruning of, alluded to
Ayoyi game da Pruning of, alluded to
kada ka yi taƙama cewa ka fi waɗancan rassan da aka sassare. In kuwa ka yi haka, to, ka yi la’akari da wannan. Ba kai ne kake taimakon saiwar ba, saiwar ce take taimakonka.
To, kana iya cewa, “An sassare rassan ne don a ɗaura aure da ni.”