Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da The Olive Tree: Booths at feast of tabernacles

1 aya · 35 fannoni

Ayoyi game da Booths at feast of tabernacles

  1. kuma cewa ya kamata su yi shelar wannan magana, su kuma yaɗa ta a duk garuruwansu da kuma cikin Urushalima cewa, “Ku fita zuwa cikin ƙasar tudu ku kawo rassa daga itatuwan zaitun da na zaitun jeji, da kuma daga dargaza, da dabino da itatuwa masu ganye, don yin bukkoki”, kamar yadda yake a rubuce.