Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da The Olive Tree: Oil procured from
Ayoyi game da Oil procured from
“Ka umarci Isra’ilawa su kawo tsabtataccen mai, tatacce daga zaitun domin fitilu, saboda fitilun su yi ta ci a koyaushe.
ƙasa mai alkama da sha’ir, inabi da ɓaure, rumman, man zaitun da zuma;