Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da The Olive Tree: Canaan abounded in
Ayoyi game da Canaan abounded in
gidaje cike da kowane irin abubuwa masu kyau, da ba ku kuka tanadar ba, rijiyoyin da ba ku kuka haƙa ba, da gonakin inabi da itatuwan zaitun da ba ku kuka shuka ba, sa’ad da kuwa kuka ci, kuka kuma ƙoshi,
ƙasa mai alkama da sha’ir, inabi da ɓaure, rumman, man zaitun da zuma;