Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da The Olive Tree: The doors and posts of the temple

3 ayoyi · 35 fannoni

Ayoyi game da The doors and posts of the temple

  1. Don ƙofar shiga wuri mai tsarki na ciki kuwa, ya yi ƙofofin katakon zaitun da madogarai masu gefe biyar.

  2. A kan ƙofofin katakan zaitun kuwa ya zāzzāna kerubobi, itatuwa dabino, da furanni buɗaɗɗu, ya kuma dalaye kerubobin, da kuma itatuwan dabinon da zinariya.

  3. Haka ma ya yi madogarai masu gefe huɗu na katakon zaitun don ƙofar shiga zuwa babban zaure.