Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da The Olive Tree: (Gleaning of,) of the remnant of grace

2 ayoyi · 35 fannoni

Ayoyi game da (Gleaning of,) of the remnant of grace

  1. Duk da haka waɗansu kala za su ragu, sai ka ce sa’ad da an karkaɗe itace zaitun, aka bar ’ya’yan zaitun biyu ko uku a can ƙwanƙolin rassan, ko kuma aka bar huɗu ko biyar a rassa na gefe na itace mai ’ya’ya,” in ji Ubangiji, Allah na Isra’ila.

  2. Haka zai zama a duniya da kuma a cikin al’ummai, kamar sa’ad da akan karkaɗe itacen zaitun, ko kuma kamar sa’ad da ake barin kala bayan an girbe inabi.