Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da The Olive Tree: Of the Jewish church
Ayoyi game da Of the Jewish church
Ubangiji ya kira ki itacen zaitun mai inuwa kyakkyawa mai ’ya’ya masu kyau. Amma da ƙugin babbar hadari zai cinna masa wuta, rassansa za su kakkarye.