Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da The Olive Tree: The fruit of, trodden in presses to extract the oil

2 ayoyi · 35 fannoni

Ayoyi game da The fruit of, trodden in presses to extract the oil

  1. Za ku yi shuki amma ba za ku girba ba; za ku matse zaitun amma ba za ku yi amfani da mai wa kanku ba, za ku tattaka ’ya’yan inabi amma ba za ku sha ruwan inabin ba.

  2. A lokacin, idan wani ya tafi wurin tsibin da zai auna mudu ashirin, sai yă iske mudu goma kawai. Idan kuma wani ya tafi wurin matse ruwan inabi don yă ɗebo lita hamsin, sai yă tarar da lita ashirin kawai.