Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da The Olive Tree: Beaten to remove the fruit
Ayoyi game da Beaten to remove the fruit
Sa’ad da kuka kakkaɓe ’ya’yan zaitun daga itatuwanku, kada ku yi kalan abin da ya rage. Ku bar shi don baƙo, maraya da kuma gwauruwa.