Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da The Olive Tree: Of the two witnesses
Ayoyi game da Of the two witnesses
Zan kuma ba wa shaiduna nan biyu iko, za su kuwa yi annabci na kwanaki 1,260, saye da gwadon makoki.”
Waɗannan su ne itatuwan zaitun biyu da kuma alkukai biyu da suke tsaye a gaban Ubangijin duniya.