Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da The Moon: (Withdrawing her light,) of deep calamities

4 ayoyi · 29 fannoni

Ayoyi game da (Withdrawing her light,) of deep calamities

  1. Taurarin sama da ƙungiyoyinsu ba za su ba da haskensu ba. Rana za tă yi duhu wata kuma ba zai ba da haskensa ba.

  2. A gabansu duniya takan girgiza, sararin sama kuma yakan jijjigu, rana da wata su yi duhu, taurari kuma ba sa ba da haske.

  3. Za a duhunta rana da wata, taurari kuma ba za su ba da haske ba.

  4. “Nan da nan bayan tsabar wahalan nan “ ‘sai a duhunta rana, wata kuma ba zai ba da haskensa ba; taurari kuma za su fāffāɗi daga sararin sama, za a kuma girgiza abubuwan sararin sama.’