Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da The Moon: Of glory of Christ in the Church
Ayoyi game da Of glory of Christ in the Church
Ranarki ba za tă ƙara fāɗuwa ba watanki kuma ba zai ƙara shuɗewa ba; Ubangiji zai zama madawwamin haskenki, kwanakin baƙin cikinki za su ƙare.