Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da The Moon: To light the earth by night
Ayoyi game da To light the earth by night
Ga abin da Ubangiji yana cewa, shi da ya kafa rana don tă yi haske a yini shi da ya sa wata da taurari su yi haske da dare, shi da yake dama teku don raƙuman ruwansa su yi ruri Ubangiji Maɗaukaki ne sunansa.