Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da The Moon: Signs in, before the destruction of Jerusalem
Ayoyi game da Signs in, before the destruction of Jerusalem
“Za a yi alamu a cikin rana, da cikin wata, da cikin taurari. A duniya, al’ummai za su yi baƙin ciki, su kuma rikice don tsoro, saboda ruri da kuma tafasar teku.