Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da The Moon: (Becoming blood,) of judgments
Ayoyi game da (Becoming blood,) of judgments
Ina kallo yayinda ya buɗe hatimi na shida. Sai aka yi babban girgizar ƙasa. Rana ta zama baƙa kamar gwado na gashin akuya, wata kuma gaba ɗaya ya zama ja wur kamar jini,