Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da The Moon: For signs and seasons
Ayoyi game da For signs and seasons
Allah kuma ya ce, “Bari haskoki su kasance a sararin sama domin su raba yini da dare, bari su zama alamu domin su nuna yanayi, da ranaku, da kuma shekaru,
Wata ne ke ƙididdigar lokuta, rana kuma ta san sa’ad da za tă fāɗi.