Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da The Moon: Has a glory of its own
Ayoyi game da Has a glory of its own
Rana tana da wata irin daraja, wata yana da wata darajar dabam, taurari kuma suna da tasu dabam. Wani tauraro kuwa yakan bambanta da wani a wajen daraja.