Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da The Moon: To divide day from night
Ayoyi game da To divide day from night
Allah kuma ya ce, “Bari haskoki su kasance a sararin sama domin su raba yini da dare, bari su zama alamu domin su nuna yanayi, da ranaku, da kuma shekaru,