Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da The Moon: To rule the night
Ayoyi game da To rule the night
Allah ya yi manyan haskoki biyu, babban hasken yă mallaki yini, ƙaramin kuma yă mallaki dare. Ya kuma yi taurari.
Wata da taurari kuma don su yi mulkin dare; Ƙaunarsa madawwamiya ce.