Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da The, Are Compared To Wicked: Dogs

3 ayoyi · 55 fannoni

Nemi "The, Are Compared To Wicked"

Ayoyi game da Dogs

  1. Kamar yadda kare kan koma ga amansa, haka wawa kan maimaita wautarsa.

  2. “Kada ku ba karnuka abin da yake mai tsarki; kada kuma ku jefa wa aladu lu’ulu’anku. In kuka yi haka za su tattake su, sa’an nan su juyo su jijji muku ciwo.

  3. A kansu karin maganan nan gaskiya ce, “Kare ya koma kan amansa,” da kuma, “Alade da aka yi wa wanka, ya koma birgimarsa cikin laka.”