Skip to content

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da The, Are Compared To Wicked: Dross

3 ayoyi · 55 fannoni

Ayoyi game da Dross

  1. Dukan mugayen duniya ka zubar kamar datti; saboda haka nake ƙaunar farillanka.

  2. “Ɗan mutum, gidan Isra’ila ta zama ƙwan maƙera a gare ni; dukansu tagulla ne, kuza, ƙarfe da darma da suka rage a tanderu. Su ƙwan maƙerar azurfa ne kawai.

  3. Saboda haka ga abin da Ubangiji Mai Iko Duka yana cewa, ‘Domin ku duka kun zama ƙwan maƙera, zan tattara ku a Urushalima.