Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da The, Are Compared To Wicked: Ashes under the feet
Ayoyi game da Ashes under the feet
Sa’an nan za ku tattake mugaye; za su zama toka a ƙarƙashin tafin ƙafafunku a ranar da zan aikata waɗannan abubuwa, in ji Ubangiji Maɗaukaki.