Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da The, Are Compared To Wicked: Grass on the housetop
Ayoyi game da Grass on the housetop
Ƙarfin mutanensu ya tsiyaye, suka razana aka kuma kunyata su. Suna kama da tsirai a gona, kamar sabon toho kamar ciyawa mai tohuwa bisa rufin ɗaki wanda ya bushe saboda zafi, kafin yă yi girma.