Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da The, Are Compared To Wicked: Moth-eaten garments

2 ayoyi · 55 fannoni

Ayoyi game da Moth-eaten garments

  1. Ubangiji Mai Iko Duka ne zai taimake ni. Wane ne zai iya tabbatar da ni mai laifi? Duk za su koɗe kamar riga; asu za su cinye su.

  2. Gama asu za su cinye su kamar riga; tsutsotsi za su cinye su kamar ulu. Amma adalcina zai dawwama har abada, cetona har dukan zamanai.”