Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da The, Are Compared To Wicked: Fiery oven

2 ayoyi · 55 fannoni

Ayoyi game da Fiery oven

  1. A lokacin bayyanarka za ka sa su zama kamar wutar matoya. Cikin fushinsa Ubangiji zai haɗiye su, kuma wutarsa za tă cinye su.

  2. Dukansu mazinata ne suna ƙuna kamar matoya wadda mai gashin burodi ba ya bukata yă tura mata wuta daga cuɗe kullu har kumburinsa.