Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da The, Are Compared To Wicked: Horses rushing into the battle
Ayoyi game da Horses rushing into the battle
Na saurara sosai, amma ba su faɗi wata maganar kirki ba. Ba wanda ya tuba daga muguntarsa, sai ma cewa yake, “Me na yi?” Kowa ta kai-ta-kai yake kamar dokin da ya kutsa kai a fagen fama.