Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da The, Are Compared To Wicked: Chaff
Ayoyi game da Chaff
Sau nawa suke zama kamar tattaka a iska, ko kuma kamar ƙura da iskar hadari take kwashewa?
Ba haka yake da mugaye ba! Su kamar yayi ne da iska take kwashewa.
Yana riƙe da matankaɗinsa, zai tankaɗe hatsinsa, yă kuma tattara alkamarsa a cikin rumbu, amma zai ƙone yayin da wutar da ba a iya kashewa.”