Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da The, Are Compared To Wicked: Raging waves of the sea
Ayoyi game da Raging waves of the sea
Su kamar raƙuman ruwan teku ne masu hauka, suna taƙama da tumbatsan kumfar kunyarsu. Su kamar taurari ne masu yawo barkatai, waɗanda aka ajiye mugun duhu saboda su har abada.