Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Stones: Prepared in the quarries
Ayoyi game da Prepared in the quarries
A yin ginin haikalin, duwatsun da aka fafe ne kaɗai daga wurin fafe duwatsu aka yi amfani da su, ba a ji karar guduma ko gizago, ko wani abin da aka yi da ƙarfe a wurin ginin haikali yayinda ake gina shi ba.