Gebal
An kuma san shi da: stonesquarers
34.1100, 35.6400 Duba a Google Maps
Ayoyin da suka ambaci Gebal
Gwanayen Solomon da na Hiram da kuma mutanen Gebal, su suka yanka, suka kuma shirya katako da dutse don ginin haikali.
Gebal, Ammon da Amalek, Filistiya, tare da mutanen Taya.
Masu hikima na Gebal suna ciki a matsayin masu tattoshe mahaɗan katakon jirginki. Dukan jiragen ruwa da matuƙansu sukan zo wurinki don kasuwanci.