Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Stones: Sepulchers hewn in
Ayoyi game da Sepulchers hewn in
Sa’an nan ya sa shi a sabon kabarinsa, wanda ya haƙa a dutse. Bayan ya gungura wani babban dutse ya rufe bakin kabarin, sai ya tafi abinsa.
Sai Yusuf ya kawo zanen lilin, ya saukar da jikin, ya nannaɗe shi da lilin ɗin, sa’an nan ya sa shi a kabarin da aka fafe a cikin dutse. Sai ya gungura wani dutse ya rufe bakin kabarin.
sai suka tambaye juna suka ce, “Wane ne zai gungura mana dutsen daga bakin kabarin?”