Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Slander: Witnesses against Christ

3 ayoyi · 71 fannoni

Ayoyi game da Witnesses against Christ

  1. Sai manyan firistoci da ’yan majalisa duka suka yi ta neman shaidar ƙarya a kan Yesu, don su sami dama su kashe shi.

  2. Amma ba su sami ko ɗaya ba, ko da yake masu shaidar ƙarya da yawa sun firfito. A ƙarshe, biyu suka zo gaba,

  3. suka furta cewa, “Wannan mutum ya ce, ‘Ina iya rushe haikalin Allah, in sāke gina shi cikin kwana uku.’ ”