Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Slander: Should keep their tongue from
Ayoyi game da Should keep their tongue from
ka kiyaye harshenka daga mugunta da kuma leɓunanku daga faɗar ƙarairayi.
Gama, “Duk wanda yake so yă ji daɗin rayuwa, yă kuma ga kwanaki masu kyau dole yă ƙame harshensa daga mugunta leɓunansa kuma daga maganar yaudara.