Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Slander: Evil speaking
Ayoyi game da Evil speaking
Abokan gābana suna muguwar magana a kaina cewa, “Yaushe zai mutu sunansa yă ɓace ne?”
Bari wannan yă zama sakayyar Ubangiji ga masu zargina, ga waɗanda suke mugayen maganganu a kaina.