Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Slander: Women warned against
Ayoyi game da Women warned against
Haka ma, ka koya wa tsofaffin mata su zama masu bangirma cikin rayuwarsu, ba masu ɓata suna ko masu jarrabar shan giya ba, sai dai su zama masu koyar da abin da yake nagari.