Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Slander: Idleness leads to
Ayoyi game da Idleness leads to
Ban da haka, sukan koyi zaman banza, suna zirga-zirga gida-gida. Ba kawai sun zama masu zaman banza ba, har ma sun zama masu gulma da masu shisshigi, suna faɗin abubuwan da bai kamata su faɗa ba.