Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Slander: Bearing false witness
Ayoyi game da Bearing false witness
Ba za ka ba da shaidar ƙarya a kan maƙwabcinka ba.
Kada ka ba da shaidar ƙarya a kan maƙwabcinka.
Sai waɗansu sojoji suka tambaye shi, “Mu fa? Me ya kamata mu yi?” Sai ya amsa ya ce, “Kada ku ƙwace kuɗin mutane, kada kuma ku yi shaidar ƙarya. Ku yi haƙuri da abin da ake biyanku.”