Skip to content

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Self-Denial: Not pleasing ourselves

3 ayoyi · 41 fannoni

Ayoyi game da Not pleasing ourselves

  1. Mu da muke da ƙarfi ya kamata mu yi haƙuri da kāsawar marasa ƙarfi ba kawai mu gamshi kanmu ba.

  2. Ya kamata kowannenmu yă faranta wa maƙwabcinsa rai don kyautata zamansa domin kuma yă gina shi.

  3. Gama ko Kiristi ma bai gamshi kansa ba, amma kamar yadda yake a rubuce cewa, “Zage-zagen da waɗansu suka yi maka, duk sun fāɗo a kaina.”