Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Self-Denial: Preferring Christ to all earthly relations
Ayoyi game da Preferring Christ to all earthly relations
Sai wani almajiri ya ce masa, “Ubangiji, da farko bari in je in binne mahaifina.”
Amma Yesu ya ce masa, “Ka bi ni, ka bar matattu su binne matattunsu.”
“Duk wanda yakan zo wurina, amma bai ƙi mahaifinsa da mahaifiyarsa, da matarsa da ’ya’yansa, da ’yan’uwansa mata da maza, kai, har ma ransa ba, ba zai iya zama almajirina ba.