Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Self-Denial: Not seeking out own profit

4 ayoyi · 41 fannoni

Ayoyi game da Not seeking out own profit

  1. Kada wani yă kula da kansa kawai, sai dai yă kula da waɗansu kuma.

  2. kamar dai yadda nake ƙoƙarin faranta wa kowa rai, ta kowace hanya. Gama ba don kaina kaɗai nake yi ba, sai dai don amfanin mutane da yawa, don su sami ceto.

  3. Ba ta rashin ladabi, ba ta sonkai, ba ta da saurin fushi, ba ta riƙe mutum a zuciya.

  4. Bai kamata kowannenku yă kula da sha’anin kansa kawai ba, sai dai yă kula da sha’anin waɗansu ma.