Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Self-Denial: Taking up the cross and following Christ
Ayoyi game da Taking up the cross and following Christ
duk wanda kuma bai ɗauki gicciyensa ya bi ni ba, bai dace yă zama nawa ba.
Sa’an nan Yesu ya ce wa almajiransa, “Duk mai son bina, dole yă ƙi kansa, yă ɗauki gicciyensa, yă bi ni.