Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Self-Denial: Abstaining from fleshly lusts
Ayoyi game da Abstaining from fleshly lusts
Abokaina ƙaunatattu, ina roƙonku, a matsayin bare da kuma baƙi a duniya, ku rabu da sha’awace-sha’awacen zunubin da suke yaƙi da ranku.