Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Self-Denial: Danger of neglecting

3 ayoyi · 41 fannoni

Ayoyi game da Danger of neglecting

  1. Gama duk mai son ceton ransa zai rasa shi, amma duk wanda ya rasa ransa saboda ni, zai same shi.

  2. Me mutum zai amfana in ya sami duniya duka, amma ya rasa ransa? Ko kuwa me mutum zai bayar a bakin ransa?

  3. A’a, ina horon jikina in mai da shi bawana, saboda bayan na yi wa waɗansu wa’azi, ni kaina kada in kāsa cancantar samun lada.