Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Self-Denial: Being crucified to the world
Ayoyi game da Being crucified to the world
Kada in taɓa yin taƙama ga kome sai dai a cikin gicciyen Ubangijinmu Yesu Kiristi, wanda ta wurinsa aka gicciye duniya a gare ni, aka kuma gicciye ni ga duniya.