Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Self-Denial: Ministers especially called to exercise
Ayoyi game da Ministers especially called to exercise
A maimakon haka, duk abin da muke yi, muna yin shi ne don mu nuna cewa mu masu hidimar Allah ne. Muna yin haka cikin jimrewa, da shan wahala, da shan wuya, har da shan masifu.
Da shan dūka, da shan dauri, da yawan hargitsi, da yawan fama, da rashin barci, da kuma yunwa.