Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Salt: Near the Dead Sea

2 ayoyi · 29 fannoni

Nemi "Salt"

Ayoyi game da Near the Dead Sea

  1. Sa’an nan tă gangara ta Urdun, tă ƙarasa a Tekun Gishiri. “ ‘Wannan za tă zama ƙasarku, tare da iyakokinta a kowane gefe.’ ”

  2. Iyakarsa daga yamma kuwa shi ne Urdun a Araba, daga Kinneret zuwa Tekun Araba (wato, Tekun Gishiri) a gangaren gindin Dutsen Fisga wajen gabas.