Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Salt: Elisha healed the bad water with
Ayoyi game da Elisha healed the bad water with
Sai ya tafi maɓulɓular ruwan yana watsa gishirin a ciki, yana cewa, “Ga abin da Ubangiji ya ce, ‘Na warkar da ruwan nan. Ba zai ƙara jawo mutuwa, ko yă hana ƙasar ba da amfani ba.’ ”