Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Salt: Liberally afforded to the Jews after the captivity

2 ayoyi · 29 fannoni

Ayoyi game da Liberally afforded to the Jews after the captivity

  1. A tanada musu duk abin da suke bukata. A ba su ’yan bijimai, da raguna, da ’yan tumaki domin miƙa hadaya ta ƙonawa ga Allah na sama, haka kuma dole a tanada wa firistoci alkama, da gishiri, da ruwan inabi, da mai, kullum ba fasawa yadda firistoci suke yi a Urushalima

  2. har zuwa talenti ɗari na azurfa, da mudu ɗari na alkama, da garwa ɗari na ruwan inabi, da garwa ɗari na man zaitun, da kuma gishiri ba iyaka.