Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Salt: Places where it abounded barren and unfruitful
Ayoyi game da Places where it abounded barren and unfruitful
Zai zama kamar ɗan kurmi a ƙasar da take kango; ba za su ga arziki sa’ad da ya zo ba. Za su zauna a busassun wuraren hamada, a cikin ƙasar gishiri inda ba kowa.
Amma fadamun da tafkunan ba za su zama masu daɗi ba; za a bar su a gishirinsu.