Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Salt: All animal sacrifices were required to be seasoned with

4 ayoyi · 29 fannoni

Ayoyi game da All animal sacrifices were required to be seasoned with

  1. A sa gishiri a dukan hadayunku na hatsi. Kada a rasa sa gishirin alkawari na Allahnku a hadayunku na hatsi, a sa gishiri a dukan hadayunku.

  2. A tanada musu duk abin da suke bukata. A ba su ’yan bijimai, da raguna, da ’yan tumaki domin miƙa hadaya ta ƙonawa ga Allah na sama, haka kuma dole a tanada wa firistoci alkama, da gishiri, da ruwan inabi, da mai, kullum ba fasawa yadda firistoci suke yi a Urushalima

  3. Za ka miƙa su a gaban Ubangiji, firistoci kuma za su barbaɗe gishiri a kansu su kuma miƙa su kamar hadaya ta ƙonawa ga Ubangiji.

  4. Za a tsarkake kowa da wuta.